August 2, 2021

Yawancin mutanen da suka mutu sakamakon zanga-zangar EndSARS a jiya

2 min read
Zanga-zangar

Zanga-zangar endsars a Najeriya nata yaduwa akan cewa an kashe mutane da dama a dalilin hakan ba adadi.

Zanga-zangar endsars a Najeriya nata yaduwa akan cewa an kashe mutane da dama a dalilin hakan ba adadi.

Wadanda abun ya aiku suna a wajen sun bada shaidar cewa sama da mutane 12 ne suka ji raunuka sannan da yawa sunji raunuka sakamakon bude wutar da sojiji sukayi a wajen.

Gwamnan jahar ta Lagos ya bayyana rashin jin dadinsa sosai kasancewar aukuwar hakan dukda cewa wadanda suka mutu basukai yawan wadanda suka samu raunuka ba.

Kimani mutane 25 ne suka samu munanan raunuka sakamakon harjin da sojijin sukayi a gurin zanga-zangar.

  ASUU: An ba hammata isja a taron kawo karshen yajin aiki da FG

A wannan dalilinne gwamnatin jahar lagos da wasu jahohi da abun yake faruwa da hadin hakan gwamnatin Najeriya suka saka dokar hana yawo na awowi 24 na kowace rana.

Wani me dillancin labarai na BBC hausa Nduka Orjinmo ya bayyana cewa, masu zan-ga zangar sun taru ne da yawa a Lekki toll gate, a inda yansanda suka tarwatsasu da harbi.

Kimanin sati biyu kenan anata fama da matsalar ra’ayin yan tada zaune tsaye akan dole se an dakatar da jami’an SARS dake aiki a karkashin ‘yansandan Najeriya.

  'Yan Bindiga: Sun kashe Sarkin Tauri tare da wani mutum 1 a Katsina

Tsohuwar sakatariyar jahohin America Hilari Clinton tayi kira da babbar murya wa Shugaban kasa Muhammadu Buhari da ya gargadi kansa da kuma ‘yanda da sojojin Najeriya da su dena kashe matasan masu zanga-zanga domin hakan ya sabawa dokokin majalisar dinki duniya.

Me ja da Shugaban kasar Ameriaca na zaben da zaayi na watan gobe wato Joe Biden, yai magana da Buhari akan ya tsayar da zanga-zangar da matasan keyi kafin ta haifa masa dan da ba jini.

  Yadda za'a shiga tsarin Tallafin NYIF da Nasal(NIRSAL) kai tsaye.

Har wa yau, Gwamnatin America tana goyon bayan zanga-zangar da akeyi a Najeriya.

Sannan shima Masanin raga na kwallon kafa na Najeriya wanda yanzu haja yake a manchester United wato Odion Ighalo ya nuna rashin jin dadinsa na kashe-kashen da ake yi a Najeriya.

Leave a Reply

Translate »