Yadda za’a shiga tsarin Tallafin NYIF da Nasal(NIRSAL) kai tsaye.
1 min read
Hukumar NYIF tana ba yan Najeriya damar samun tallafi ta bangaren bayar da tsarin kasuwancinka a takaice.
Hukumar NYIF tana ba yan Najeriya damar samun tallafi ta bangaren bayar da tsarin kasuwancinka a takaice.
Hantace da ke temakawa talakawa wajen samun temako da tallafin da Gwamnati ke badawa a mtsayin bashi amma agaskiyar lamari ba bashi bane.
Tahaka ne yan Najeriya zasu karu da gwamnati shugaba Mugammadu Buhari GCFR.
Yanada kyau duk wani dan Najeriya me bukatar ya fahimci wani a tafiyar wannan mulkin to fa ya kasan yana bibiyar abin da ke faruwa a yanar gizo.
“Nirsal” hukumace dake bada temako a matsayin bashi.
KU DANNA WANNAN ADRESHIN NA KASA DOMIN SHIGA TSARIN CIKIN SAUKI.
https://nyif.nmfb.com.ng/Applicants/New
Kuyi subscribing domin samun labrai akan tallafin Najeriya, da kuma yanda zaai ku samu.