July 31, 2021

SMEDAN: Yanda Za’a shiga tsarin a saukake–daga buhu se tukunya

1 min read
SMEDAN

SMEDAN!!! Minene SMEDAN? Ayi rijista ta hanyar dangwala wannan JAN RUBUTUN SMEDAN kanfanine dake da hadin guiwa da babban bankin Najeriya

SMEDAN!!! Minene SMEDAN?

Ayi rijista ta hanyar dangwala wannan JAN RUBUTUN

Idan aka dan rubutun nan zaya zo daganan se a fara rubuta abinda aka tambaya cikin sauki

SMEDAN kanfanine dake da hadin guiwa da babban bankin Najeriya dake da hakkin kula da manya da kananan shigi da ficin ‘yan kasuwa.

Nan shine zango na biyu bayan cike wancan shafin na fako daga nan har zuwa na uku da na karshe, kar a manta a sjigar da bayan dai dai

Ga masu sjirin bunkasa kasuwancinsu ko kuma fara kasuwanci tare da tsare-tsare na kasuwancin to SMEDAN suke da hakkin nuna musu hanya.

  FG ta gabatar da manhajar UTAS kuma sun bayyana cewa suna dab da samun masalaha tsakaninsu da ASUU

A latsa WANNAN RUBUTUN DOMIN A SHIGA TSARIN KAI TSARE BA TARE DA WATA WAHALAR NEMA BA

Gwambayin tarayya ta jingina hakkin bawa talakawa taimako na bunkasa kasuwancinsu ta hanyar shiga tsarin SMEDAN ta hakane zasu sami temakon zuwa hannunsu ba tareda wata ko yani yai awon gaba dasu ba.

  ASUU: An ba hammata isja a taron kawo karshen yajin aiki da FG

Ta yaya ne za’a sami tallafin?

Ba kowane mutum ne ze sami tallafin ba ga wadanda suka cike fom dinmu.

  Yawancin mutanen da suka mutu sakamakon zanga-zangar EndSARS a jiya

Bayan ancike fom, muna duba kowacce mashiga domin tantance duk wanda yayi rejista.

Ta hakane zamu tabbatar da wadanda zasu tallafin.

A latsa WANNAN RUBUTUN DOMIN A SHIGA TSARIN KAI TSARE BA TARE DA WATA WAHALAR NEMA BA

A saka suna da imel a kasa domin sanar daku akan bayanai kamar haka a duk lokacinda suka samu.

Leave a Reply

Translate »