July 27, 2021

Najeriya: Hanyoyin samun tallafin gwamnatin Bubari a saukake

2 min read
Najeriya

A Cigaba da shirye-shiryen da gwamnatin buhari takeyi wajen dakile talauci da rashin abinyi a Najeriya ya sanya ta samar da kafafen yada tallafi wa yan Kasa baki daya.

A Cigaba da shirye-shiryen da gwamnatin buhari takeyi wajen dakile talauci da rashin abinyi a Najeriya ya sanya ta samar da kafafen yada tallafi wa yan Kasa baki daya.

Kasancewar Nageriya kasa me dumbin dukiya da aluma masu yawa wanda akalla yawan jamar ta sun ninka yawan arzukin ta.

Jar ila yau yawan muna nan shuwagabannin ta yayi yawan da dole seta wadannan kafafe ne zaa samar da wannan tallafi yaje ga yan kasa.

Akwai kamfanoni da dama da suka bi bayan gwamnatin najeriya dan ribarsu kurin wasu kuma dan raayoyinsu wasu kuma son zuciyoyinsu.

  Inna lillahi: Kimanin sojoji goma 'yan ta'adda suka kashe Najeriya yau dinnan

Sun samar da hanyoyin bada tallafi iri-iri a matsayin bashi da baze hanaka walawala ba.

Manyan kafafen yada tallafi na Najeriya

Daya daga cikin manyan kafafen yada tallafi a najeriya

Domin zama daya daga cikin wadanda zasu sami wannan tallafin na gaggawa to

KUNA IYA DANNA WANNAN RUBUTUN,

Ta cikin sauki zaku shiga

SURVIVAL FUNDS

Shine wanda ake ta yi ayanzu fiye da dukkaninsu kuma duk wanda akayi zaa dace

Domin samin damar shiga cikin tsarin SURVIVAL DUNDS to

Se a danna wannan RUBUTUN a saukake zaku shiga

Suna bayar da bashi a saukake ba tare da ruwa ba a ciki, karku bari ayi baku

Domin samin damar shiga cikin tsarin BANK OF INDUSTRIES to

  'Yan Bindiga: Sun kashe Sarkin Tauri tare da wani mutum 1 a Katsina

Se a danna wannan RUBUTUN a saukake zaku shiga.

Bayan wadannan kamfanonuwa da sukai hadin guiwa da gwamnatin Najeriya to akwai wasu ma basa kirguwa.

Abinda yan kasa zasuyi shine suyi kokari su zamo daya daga cikin wadanda zasu ci gajiyar wadannan tsare-tsaren tallafin da kasa ta kirkiro

Dalilin kirkirar su

Abune mai matukar wahala kudade suzo hannun wanda aka tura mawa a mtsayin kyauta ko sadaka ko bashi suzo yanda aka bada su

  SMEDAN: Yanda Za'a shiga tsarin a saukake--daga buhu se tukunya

Hakanne yasa abune me wahala talaka ya karu da arzikin kasar sa.

Amma ta wadannan hanyoyi talaka na iya jin cewa shi dan kasa ne kamar kowa.

Daga majalisa za ayimaka aiken kudi kuma su iske ka har inda kake ba tare da biyawa ta hannun wani ko wata ba.

Ta hanya wadannan tallafe tallafe talaka ze sami taimako daga kasar sa.

Domin samun labaran mu a koda wane lokaci da kuma samun damar yin tsokaci kai tsaye, to a danna ALLOW ko SUBSCRIBE dake kan karaurawar kasan wayar ku.

Ko kuma ku bimu ta kafafen yada labaran mu kamar

Facebook ta hanyar latsa wannan adreshin https://facebook.com/

Twitter ta hanyar latsa adreshin dake kasa https://mobile.twitter.com/FottballN

1 thought on “Najeriya: Hanyoyin samun tallafin gwamnatin Bubari a saukake

Leave a Reply

Translate »