August 2, 2021

Munirat Abdulsalam ta bayyana kasancewarta musulma

2 min read
Munirat Abdulsalam

Munirat Abdulsam ta kasance daya daga cikin jaruman kannywood dake cin karensu ba babbaka a duniyar yau daga sama har kasa.

Munirat Abdulsam ta kasance daya daga cikin jaruman kannywood dake cin karensu ba babbaka a duniyar yau daga sama har kasa.

Ta zamo daya daga cikin matan arewa dake siyar da magungunan kara karfin maza da assasa niimar mata.

Ta zamo mace me kamar maza ta inda a youtube da sauran kafafen yada zumunta za zamo tauraruwa me haske sosai.

Ta dade tana fama da rayuwa tinanin ta ya zaai tayi rayuwa ba tareda da saci kayan wani ba.

Ta karbi musulunci tana shekara 15 a inda hakan ya jawo mata bakin jini wajen iyayenta.

  Karshen yan SARS ya kare a Najeriya

Magabatanta sunyi duknyanda zasuyi su rabata da addin musulunci amma abin ya ci tira domin ta kafe akan batunta na zama musulma.

Bidiyon da ke kasa bayanai ne daga bakin Munirat Abdulsam dakanta.

Jarumar ta bayya na abubuwa da yawa a cikin bidiyon data wallafa a jiya da yammaci Litinin.

Tayi nuni da cewa mutane suka sanya ta abinda takeyi a youtube domin ba shi ta fara ba tin farko.

  Nigeria: Gwamnati tayi zazzafan bincike bisa bannata kayan tallafin covid-19

Ta fara nuni da mahimmancin ilimin yara mata kanana a youtube daga baya mutane suka dinga mata tambayoyin da dole se da ta bar kan hanyar abinda yasa ta fara youtube.

Maabociyar aikin youtube din ta bayyana cewa ta fita daga musuluncimne sakamakon tsangwamar da haifaffun islamar suke mata ta kowace hanya ba dan bata son islama ba se dan ta samu saukin takurar.

Amma a wannan bidiyo da saki jiyan tayi bayanin cewa bata bar addinin islamar ba ita musulma ce ta amshi musulunci tinda dadewa ba kuma abinda ze sa ta bari tinda har ta bijirewa iyayenta.

  Rahama Sadau: exposes bare-back in new photos causes mixed reactions

Tayi muna nan kalamai hadi da zagi ga duk wadanda suke kallonta a matsayin kafira

Ta kuma ce su kasheta in suna iyawa tinda addinin nasu ne kuma in su suke da aljanna.

Tasha alwashin aikata duk abinda akeyi domon a tabbata a musulunci tin a ranar farko data karbi musuluncin.

Leave a Reply

Translate »