August 2, 2021

Gidan kaso|Da safiyar yau ne yan bursina suka gudu sakamakon zangazangar EndSARS data gudana a hanyar Sapele dake Benin City.

1 min read
Gidan kaso

Gidan kaso na oko dake hanyar Sapele a can garin Benin an kawata shi da matakan tsaro iri daban-daban ta yarda babu wani ko wata da ze shiga se da izini.

Gidan kaso na oko dake hanyar Sapele a can garin Benin an kawata shi da matakan tsaro iri daban-daban ta yarda babu wani ko wata da ze shiga se da izini.

Amma dukda hakan seda aka san yanda akai aka balle ta saman gidan har dayawan masu laifi suka fita suka gudu.

Ayanzu haka maganar da ake ciki, babu wanda ya saura a cikin gidan kason kowa da kowa ya gudu ya kama gabansa.

  Gwamnatin tarayya ta gargadi matasa da suyi rijistan NYIF don Cigabansu

EndSARS ya zama tashin hakali a kafitanin jahohin dake kudu maso yamma da ilahinin bangarorin dake kudu.

Banda kone-kone da kashe-kashe babu abinda sukeyi, sama ta dauki hazo kullin cikin kona taya ake ana nuna rashin amincewa da dawo da hukumar SARS akan aikinta.a ya daga cikin da hakan ya haifar, ya kawo ballewar gidan kaso ta kofa kowa ya fita ba tareda duba i zuwa matakan tsaron dake wajen ba inma akwai.

  'Yan Bindiga: Sun kashe Sarkin Tauri tare da wani mutum 1 a Katsina

Tabarbarewar harka tsaro a Najeriya takai makura ta inda wani mutum daya da ba kowa ba mawaki ze nuna rashin amincewarsa akan abin gomnati tayi.

  Wani dalibi me shekaru 20 kachal ya auri mata biyu a lomaci daya

A wasu daga cikin bidyoyin da suka zo mana gidanmu Blue pen

1 thought on “Gidan kaso|Da safiyar yau ne yan bursina suka gudu sakamakon zangazangar EndSARS data gudana a hanyar Sapele dake Benin City.

Leave a Reply

Translate »